waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 9

Allah ya gafarta Malam, wannan idon fa tsananin duka shi ya sa na rasa shi,
na ma yi arziki, ka?an ya rage in zama makaho…

(a) Wa ya yi wannan magana kuma da wa?
(b) Me ya jawo maganar?
(c) Me ya faru bayan nan?


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

Above is an excerpt taken from  the book  Nagari Na Kowa.  Candidates were expected to identify the speaker and to whom, the reason and the aftermath.
                                                                                                         
Thus:
a.   Wanda ya yi wannan magana shi ne Salihi kuma da Alkali.
b.   Abin da ya jawo maganar shi ne, Alkali ne ya bukaci Salihi ya yafe musu abin
      da suka yi masa na u?uba da azaba saboda, a fa?arsu, wai kuskure suka yi
      wajen yanke masa hukunci.
          c.   Abin da ya biyo bayan maganar, shi ne an umurci dogari ya cukumi Salihi ya
                mayar da shi gidan wa?afi.

Candidates’ performance on this question was poor. This could be attributed to inadequate study of the text.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.