Hausa WASSCE (SC), 2021

Question 10

 

  Bayyana zubi da tsarin waƙar Damina.

Observation

 

The question was taken from the book Waƙoƙin Hausa (Written Poetry). Candidates were required to describe the plots of Waƙar Damina. In attempting the question, they were expected to enumerate on the opening, closing and stanzaic form of the poem. The following answers should be captured:

 Zubi da tsarin Waƙar Damina:

(a) Addu’ar buɗewa ko mabuɗi:

 

Bismilla Allah madawwami,
Shi mahaliccinmu rahimi,
Mai yawaita alheri magami,
Wanda ya yi ɗari yai gumi,
         Wanda ya yi rani da damina.
...........................................
...........................................

 

 (b) Addu’ar rufewa ko murfi:

Alhamdu lillahi na gama,
Na kama doki mai ragama,
Na yi taɓi na yi taƙama,
Na sauka ba wata gardama,
         Saboda kaka da damina.
Muna salati ga Annabi,
Muhammadu wanda muke ta bi,
.................................................
.................................................
Baiwarsa ta zarce damina.

(c) Tsarin baiti:

 

Waƙar ’yar ƙwar biyar ce;
Tana da layi biyar a kowane baiti;
Tana da amsa-amon waje -na tun daga farko har ƙarshen waƙar;  
Tana da amsa-amon ciki daban-daban.                                
Tana da baiti talatin da takwas (38);

Candidates performed poorly in this question.