Hausa WASSCE (SC), 2021

Question 8

 

  1. Daga wane wasa aka ciro wannan waƙa?
  2. Su wa suke yin wasan?
  3. Kawo aiki huɗu da mata suke yi a cikin wasan.
  4. Kawo abu huɗu a cikin wasan waɗanda mata suke yin aiki da su.

Observation

 

The question is from the bookWasannin Tashe(Oral Drama). Candidates were required to state the play from which the stanza above was taken in (a), mention the category of the players (gender) in (b), mention four domestic activities of women in the play in (c) and mention four utensils used by women in the play in (d). The answers should read as follows:

(a)       An ciro wannan waƙa daga wasan Baran Baji

(b)        Yara maza ne suke yin wasan

(c)        Aiki huɗu da mata suke yi a wasan:

            (i)         daka
            (ii)        niƙa
(iii)      tankaɗe
(iv)       rairaye

(d)       Kayan da mata suke yin aiki da su a cikin wasan:

            (i)        faifai
            (ii)        turmi
(iii)       taɓarya
(iv)      dutsen niƙa
(v)       rariya
(vi)      matankaɗi
(vii)     masaki/ ƙwarya

Few candidates attempted the question and their performance was fair.