Question 12
- Wa ake kira makoɗiya?
- Bayyana yadda take yin aikinta a taƙaice.
Observation
Candidates were required to identify Makoɗiya in (a) and explain briefly how she does her work in (b). The following points should be considered as relevant.
(a) Ma’anar makoɗiya:
Mace ce;
Sussukar hatsi;
Biyan lada;
Aikatau ko dakau ko niƙau.
(b) Bayanin yadda take yin aikinta:
Gabatarwa:
Bayanin sana’ar koɗa;
Waɗanda suke yin sana’ar;
Muhimmancin sana’ar, da sauransu.
Gundarin jawabi:
Kayan da ake yin amfani da su;
Muhalli ko wurin da ake yin sana’ar;
Sussuka;
Ire-iren abin da ake sussukewa;
shiƙa;
Ɗuri;
Ladar aiki, da sauransu.
Kammalawa:
Yin taƙaitaccen bayani.
Candidates who attempted this question did not perform well.