Question 13
Su wa suke sarrafa waɗannan kayayyaki:
- cinko
- garkuwa
- akushi
- haɓar kada
- mashi
- kwari
- kwaɗo da linzami
Su wa suke yin amfani da waɗannan:
- Masaɓi
- Takwala
- Magurji
- Taru
- Baduhu da kau-da-bara
Observation
Candidates were required to mention the producer of each of the items listed in (a) and mention the user of each item in (b). The expected answers are as follows:
(a) Waɗanda suke sarrafawa:
(i) cinko - maƙeri
(ii) garkuwa - maƙeri
(iii) akushi - masassaƙ
(iv) haɓar-kada - maɗinki
(v) mashi - maƙeri
(vi) kwari - baduku
(vii)kwaɗo da linzami - maɗinki
(b) Waɗanda suke amfani da su:
(i) masaɓi - mai kaɗi
(ii) takwala - masaƙi
(iii) magurji - mai kaɗi/mai gurza kwalli
(iv) taru - masunci
(v) ba-duhu da kau-da-bara - mafarauci/maharbi
(vi) gwauro da mari - masaƙi
(vii) lauje - manomi/mai ciyawa
(viii) bagaruwa - majemi/magori
Candidates’ performance in this question was good.