Hausa WASSCE (SC), 2021

Question 6

 

  1. Bayyana abin da ya gudana tsakanin wani mutum da matarsa a labarin Ga Shi nan ABayan Alkuki
  2. Me labarin yake koyarwa?

 

Observation

 

The question was taken from the book Mu Sha Dariya (Oral Prose) and the candidates were required to narrate what transpired between a man and his wife in the story above in (a) and state the lessons that could be learned from the story in (b). The response should be as follows:

            (a)   Bayanin abin da ya gudana:

Gabatarwa:
            Sunan littafin da aka ciro labarin;
            Sunan marubucin littafin;
            Maɗaba’ar da ta buga littafin;
            Shekarar da aka buga littafin;
            Kan labarin, da sauransu.

 

 

Gundarin jawabi:

 Bayanin muhimman abubuwan da suka gudana kamar:

            Dangantakarsu;
            Ɓatan kuɗi;
            Zargin sata;
            Ɗauka da ɓoye murjani;
            Shiga ban-ɗaki;
            Buɗe kwanon murjani;
            Ɓatan murjani;
            Fahimtar wanda ya ɗauke murjani;
            Fahimtar dalilin ɗauke murjani;
            Jiran fitowar maigida daga wanka ko ban-ɗaki;
            Dabarar da matar ta yi ta mayar wa da maigida kuɗinsa;
Dabarar da maigida ya yi ya mayar wa da matarsa murjaninta;
Gyaran ɗaki;
Neman carbi;
Inda aka ajiye kuɗi;
Inda aka ajiye murjani, da sauransu.

                        Kammalawa:

            Yin taƙaitaccen bayani

Abin da labarin yake koyarwa:

 

                                    Hikimar zama da iyali;
                                    Haƙuri da juna a zamantakewar aure;
                                    Kai zuciya nesa;
                                    Hikimar magana;
                                    So da ƙauna;
                                    Zo mu zauna, zo mu saɓa.
                                    Rama cuta daidai da yadda aka yi maka;
                                    Bin al’amari a hankali;
Kowa ya ɗaure kura, ya san yadda zai yi ya kwance ta, da sauransu.

The performance of candidates in this question was not encouraging, it was evident that majority of them were not familiar with the content of the literature text.