waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 10

Ubangiji kai ka iya,                    Ka ba ni dama na iya,
          Yabon Ma’aiki na biya,              Na ba da ƙwazo na tsaya,
                               Akansa ba a goce ba.

          Na dinga yi ba gajiya,             Na kai na kawo na maya,
          Na bar zama sai tafiya,           Zuwa wurin mai shiriya,
                            Rasulu ba za na ƙi ba.

(a) Daga wace waƙa aka ciro waɗannan baitoci?
(b) Mene ne jigon waƙar?
(c) Kawo ma’anar kalmomin da aka jawa layi.


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The stanzas above were taken from the book Ciza Ka Busa (Written poetry) and the candidates were expected to identify the song where the stanzas were taken from, state the theme of the song and also give the meaning of the underlined words.

Thus:

       a.          An ciro baitukan daga waƙar Ƙoƙon mabarata.
       b.         Jigon waƙar shi ne yabon Annabi
       c. (i)       ƙwazo -  ƙoƙari/himma/azama
          (ii)      a goce -  a kauce/a bauɗe/a karkace/a shagiɗe/a jirkice
          (iii)     maya  -   nanata/maimaita/ƙara yi/dada yi/sake yi
 
      Candidates performed poorly on this question.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.