|
Question 8
|
(a) Yi bayanin irin shigar da mai wasan tashen Tsoho da gemu yake yi.
(b) Bayyana abubuwa biyu da wasan ke koyarwa.
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
Observation |
The question above was taken from the book Wasannin Tashe (Oral Drama). Candidates were required to explain the type of dress worn by the lead-player of the play Tsoho da gemu.
a. Yaro kan yi shigar tsofaffi. Yakan sanya riga da hula na keson tabarma; sannan ya riƙe carbi yana ja, ya sami sanda yana dogarawa. A fuskarsa kuma, ya yi gemu da sajen auduga, kai ka ce wani tsoho ne.
b. - wasan yana cusa tausayi a zukatan yara har ma da manya.
- wasan yana nuna wa yara bukatar tallafa wa mutum, musamman tsoho.
- wasan yana nuna tasirin addini, kamar inda tsohon ke riƙe da carbi.
Few candidates attempted the question and their performance was fair. |
|
|
|