waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 5

(a) Mene ne Yankin Suna?

(b) Ja layi a ƙarƙashin Yankin Suna na waɗannan jimloli:

(i)  Wanɗi ƙaton gida ya rushe.
    (ii)  Wadannan yaran sun zo.
   (iii)  Mutanen sun dawo.
  (iv)  ‘Yar haziƙar yarinya ce.
 (v)   Dogon mutumin can akwai haƙuri.


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question above is also on grammar and the candidates were expected to define a Noun Phrase and to underline the Noun Phrases in the above sentences.

     a.  Yankin Suna wani bangare ne da ke fara zuwa a jumla kafin bayaninsa ya biyo baya.
          Haka kuma, shi ne mai aiki/aikau a wannan jumla.
     b.  i. Wani ƙaton gida ya rushe.
          ii. Waɗancan yaran sun zo jiya.
          iii. Mutanen sun dawo.
          iv. ‘Yar hazƙar yarinya ce.
          v. Dogon mutumin can akwai haƙuri.

    Candidates’ performance on this question was good.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.