This is also a question on phonology and candidates were expected to define a bilabial and to mention two bilabials and their forms of articulation.
a. Baleɓe shi ne sautin baƙi, wanda leɓen sama da na ƙasa ke haɗuwa su samar.
b. misalan leɓawa su ne: /b/, /ɓ/, /f/ da /m/.
Siffofin furucinsu:
/b/ - baleɓe tsayau mai ziza
/m/ - baleɓe ɗan hanci mai ziza
/f / - baleɓe zuzau maras ziza
Candidates’ performance on this question was not encouraging.