waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 2

Bayyana uku daga cikin waɗannan tare da misalai biyu-biyu na kowanne.

(a)   Baƙi ɗan hanɗa
(b)   Rufaffiyar gaɓa
(c)   Ziza
(d)   Tsawon wasali

 Explain any three with two examples each.

(a)   Baƙi ɗan hanɗa
(b)   Rufaffiyar gaɓa
(c)   Ziza
(d)   Tsawon wasali   


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question above is on phonology, candidates were required to explain any three with two examples each.

a.  Baki dan handa shi ne wanda ake furtawa ta haɗuwar doron harshe da handa, misali   /k/, /k/, /g/.
b.  Rufaffiyar gaɓa ita ce gaɓar da ke ƙarewa da baƙi. Ko kuma wadda ta ƙunshi baƙi da wasali da kuma wani baƙin daban, wato  BWB. Misali: can, nan, wan-nan, yar, kin, sun, d.s.
c.  Ziza ƙara ce da ke samuwa wajen furta wasu sautuka inda tantanin maƙwallato ke karkaɗawa tare da karkarwa. Misali: /z/, /b/, /d/, /g/, /l/, /w/, /a/, /e/, /i/, /o/, /u/, /ɓ/, /m/, /r/ ,/ɗ/, /j/, /gw/, /gy/, /y/, /’y/, /n/.
        
The few candidates that attempted the question performed poorly.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.