waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 9

Wannan ya isa ya nuna muku cewa kome mutum yake yi yau da gobe asirinsa zai tonu. Irin halin da na sami wannan yaro jiya da dare ya nuna mani ba ku isa a ba ku amana ba.

(a) Wa ya yi wannan magana?
(b) Da wa ake maganar?
(c) Me ya jawo maganar?
(d) Me ya faru bayan nan?


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

This is an excerpt taken from the book  Nagari Na Kowa.  Candidates were expected to identify the speaker and to whom the speech was addressed to and also state the reason for the speech and the aftermath.
a.      Wanda ya yi wannan magana shi ne Maidubu.
 b.      Yana maganar ne da matansa.
 c.      Abin da ya jawo maganar shi ne cewa ya gano Salihi a madafar abinci (kicin) yake kwana, maimakon ɗakin uwargida Santolama.
 d.      Ya saki matarsa Santolama.

Candidates’ performance on this question was poor. This could be attributed to lack of in-depth knowledge of the text.
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.