Question 10
Yi taƙaitaccen sharhi a kan waƙar Gargaɗi Don Falkawa.
Observation
The question is on the book Waƙoƙin Hausa (Written Poetry). Candidates were required to comment briefly on the poem. In doing so, they were expected to make comments on the theme(s), the stanzas and the styles of the poem among others. The following points should be considered relevant:
Gabatarwa:
Sunan marubucin waƙar;
Tarihin marubuci;
Dalilin rubuta waƙa.
Gundarin jawabi:
Sharhin waƙa:
Bayanin jigon waƙa;
Zubi da tsarin waƙa;
Salo da sarrafa harshe.
Kammalawa:
Yin bayani a taƙaice
Candidates’ performance in this question was fair.