Question 13
- Mece ce alkunya?
- Kawo misalin alkunya guda biyar.
Observation
Candidates were required to explain Alkunya (Refrain) in (a) and give five examples of it in (b). The following explanation and examples should be considered as relevant:
(a) Ma’anar alkunya:
Al’ada ce wadda take nuna jin nauyi ko kunyar mutum kai tsaye. Ana yin ta ne tsakanin iyaye da ’ya’yansu ko tsakanin maza da matansu na aure ko tsakanin surukai da shugabanni.
(b) Baba/Iya Kawu
Mai ɗakina Gwaggo
Gyatumata Mama
Yaya Ubale/Babangida/Baba/Uba
Iyalina Maigida
Inna Umma
Candidates’ performance in this question was very good.