Question 6
Maganin biri karen maguzawa.
Tattauna wannan magana kana danganta ta da abin da ya faru tsakanin Alhaji Nuhu da Balarabe, a labarin Haj. Nuh, Haza Hanzir.
Observation
The question above is on the book Mu Sha Dariya (Oral Prose) and candidates were required to discuss and relate the proverb: Maganin biri karen maguzawa with what transpaired between Haj Nuh and the Arab man. The response should be as follows:
Gabatarwa:
Ma’anar karin maganar;
Marubucin littafin
Taƙaitaccen bayani a kan labarin.
Gundarin jawabi:
Fito da matsalar da aka kawo a labarin:
Ɗabi’ar Balarabe a lokacin cin abinci;
Ƙorafin da sauran mutane suka yi;
Shawarar da aka ba Alhaji Nuh;
Matakin da Alhaj Nuh ya bi wajen magance matsalar;
Sakamakon da aka samu.
Kammalawa:
Danganta karin maganar da labarin;
Yin bayani a taƙaice.
The performance of candidates in this question was poor.