waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION 10

  “Mai son ta ta ki shi ta yashe shi ko ta kula, Mai ba ta baya tana bi nai tana tariya.
  Mai hankali naka horo don ya dinga kula, Kar ma mu damu da wawa madugun gafiya.”

  1. Daga wace waka aka ciro wadannan baitoci?
  2. Mene ne jigon wakar?
  3. Wa ake nufi a baiti na farko?


OBSERVATION

The stanzas above were taken from the book Ciza Ka Busa (Written poetry) and the candidates were expected to identify the main song from which the stanzas were taken, the theme of the song and the meaning of the first stanza.
Thus:

  1. Daga wakar Nasiha zuwa ga sashen ‘yan’uwa’ aka ciro wadannan baitoci.
  2. Gargadi shi ne jigon wakar.
  3. Duniya.

      The performance of candidates on this question was poor.

_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.