waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION 12

  1. Bambance tsakanin horo da tarbiyya.
  2. Kawo hanyoyin ladabtarwa ga yara guda biyar.


OBSERVATION

The question is from customs and institutions (Al’ada). Candidates were required to differentiate between character training and discipline and to state five (5) ways of taking disciplinary action against a child.
Thus:

  1. Horo: Hanya ce ta ladabtarwa don a dawo da mutum (mai laifi) bisa tafarki nagartacce kuma karbabbe ga mutane.
  2. Haxnyoyin ladabtarwa ga yara:
    • Tsawatarwa da baki
    • A barazana da duka
    • Duka
    • Harara da jan ido da kwafa da zura ido da kuma kwaba
    • Hana musu abin da suke so
    • Yin kashedi
    • Gargadi, d.s.

      Many caxxndidates attempted the question and their performance was good.

_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.