waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION 9

  Idan kika bar shi da yunwa ko kishirwa, ko da wuni guda ne, kin ci amanata, Ubangiji kuwa zai saka mini.

  1. Wa ya yi wannan magana, kuma da wa?
  2. A ina aka yi maganar, kuma da wani lokaci?
  3. Me ye kawo maganar?


OBSERVATION

The question was taken from the book Nagari Na Kowa and the candidates were expected to identify the speaker and to whom where the statement was made and the time as well as the reason for the statement.
Thus:

  1. Maidubu ya yi wannan magana, kuma da matarsa
  2. A gidan Maidubu aka yi maganar, kuma da safe
  3. Domin Maidubu ya ba da amanar Salihi ga iyalinsa, musamman Santolama, a kan su kula da shi sosai.

      Candidates’ performance on this question was not encouraging, this could be due to poor understanding of the text.

_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.