waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION 11

  Ni ne dan gidan Shagoji kanen Kuluwa, jikan Taroro gidan Ciwake.

  1. Wa ke da wannan nasaba a wasan ‘Yarmasugida?
  2. A ina aka fadi wannan magana, kuma da wa aka yi?
  3. Me ya kawo wannan magana?


OBSERVATION

Above is a question from the book Zamanin Nan Namu (Written Drama). Candidates were expected to identify who is related to the above statement in the play ‘Yarmasugida, where the statement was made and to whom as well as the rationale behind the statement.
Thus:

  1. Jarmai ke da wannan nasaba
  2. A gidan su ‘Yarmasugida aka fadi wannan magana, kuma Tagudu aka fada wa maganar.
  3. Saboda ya fahimci cewa Tagudu ba ta gane shi ba, don haka sai ya kara gabatar da kansa.

      Candidate’ performance on this question was not encouraging.

_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.