waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION 2

    Bayyana matsayin makwallato guda biyu yayin furuci, tare da misalai biyu-biyu na kowanne.

      Explain two states of glottis during articulation with two examples each.



OBSERVATION

The question is on phonology, candidates were required to explain states of glottis during articulation of consonant sounds and to give examples of their sounds.
Thus:
   A yayin furuci, makwallato kan dauki matsayi har guda uku, kamar haka:

  1. Makwallato a rufe rif
    Tantanin makwallato kan ja sosai ya rufe makwallaton iskar ta dakata kasansa; kamar wajen furta bakin hamza / ‘ /
  2. Makwallato a tsuke.
    Tantanin makwallato kan ja, sai makwallaton ya tsuke. Shi kuma kan jawo ziza na wasu sautuka misali, wajen furta ba?a?e irin su /z/, /d/, /g/, /b/.
  3. Makwallato a bude
    Tantanin makwallato a nan yakan saki ne ya bar makwallato a bude yadda iskar za ta fice ba wata wahala. Misali wajen furta bakaken /s/, /t/,/k/, /sh/,/f/, /h/,/?/, /kw/.

      Few candidates attempted this question and their performance was poor.

_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.