waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2013  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 11

“Dawa kam,ya yi kyau, ya wuce ma mu ce mun
            Kamo zomo, sai in ce giwa muka kamo …..”

  1. Wane ne ya yi wannan magana a wasan “Yarmasugida?
  2. Wa aka yi wa maganar?
  3. Me ya jawo maganar?
  4. Me ya faru bayan nan?
_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The excerpt above was taken from the book Zamanin Nan Namu (Written Drama) and the candidates were expected to identify the speaker in the play ’Yarmasugida’ and to whom it was addressed. They were also to explain  the reason behind the statement and the aftermath.

       a.  Jarmai ne ya yi maganar.
       b.  Da sarkin samari Ƙosau yake maganar.
       c.  Abin da ya jawo maganar shi ne samun karbuwa na ci gaba da neman auren ‘Yarmasugida daga uwarta.                                   
       d.  Sarkin samari ya sami kwarin gwiwar ci gaba da neman auren ‘Yarmasugida, har yana yi wa kansa kirari cewa shi ba na wasa ba ne.

Candidates performance on this question was good.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.