waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2013  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 7

Habaici da zambo na daga cikin jigogin maka?an sarauta. Yi ta?aitaccen bayani a kan su tare da misalai guda-guda na kowanne.

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

Thus:

  1. Abubuwan da suka raka Ɗantsako yawon duniya su ne:

Santsi da Muzuru da Kura da Zaki.

      b. Da suka zo wajen da suka haɗu,sai Ɗantsako ya ce,” To Kura, inda aka haɗu nan akan rabu. Ga shi mun zo wurin da muka haɗu, sai ki fito.” Sai Kura ta ƙi fitowa, ta ce, wai sai an ba ta rabonta, ko kuma a mayar da ita gidan da aka samo kaya. Ɗantsako ya ce ta yi kadɗan. Sai ya sami ƙiri ya ɗaure ta a jikin bishiya ya yi tafiyarsa, ya bar  ta a daji yunwa na damunta. A ƙarshe, Gara ta zo ta taune ƙirin ta kwance Kura. Ita kuma Kura da ta sami saki, sai ta cinye Gara. The performance of candidates on this question was not encouraging

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.