waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2013  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 10

       

Yi  taƙaitaccen bayanin hikimomi uku da za a iya samu a harshen Hausa daga waƙar
          harshen Hausa ta Aliyu Akilu.


 


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

 

The question was taken from the book Ciza Ka Busa (Written poetry) and the candidates were expected to briefly explain three wisdom found in the song harshen Hausa composed by Aliyu Aƙilu.

           - akwai hikimar tattare ma’anoni wuri guda, misali, riga ‘yar tsugul sai a tattare ma’ana
             a ce taggo, maratayi a kira shi jigo, ƙaƙƙarfan mutum a ce masa gago, gun saukar
             fatake a ce masa zango, ɗan aike a ce jakada, abin hawa a ce masa tsani.

           - akwai hikimar nuna kalmomin Hausa masu sunaye daban-daban. Misali, mage  sai a
             kira ta mussa, waina a ce mata masa, dole a ce mata tilas.

           - akwai hikimar nuna sunan mutum da za a iya kira da wani suna kuma ma’anar ba ta
             canja ba. Misali, Bawa sai a kira shi Makau, Kallamu  a kira shi Musa, Hamidu a kira shi
             Mamuda, Zainabu a ce mata Abu, Malam Dogo a ce masa wada, etc.
 
Candidates performed poorly on this question.

 

 

 

 
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.