waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2013  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 6

       

“Ke kar  ki yi mini wasa mana. Ko ji kike ban san sunanki ba ne?
          Ko don kin ga na ƙyale? Mu koma gun mai gari.”

          (a) Wa ya yi wannan magana kuma da wa, a tatsuniyar Gizo Da Kiran Suna?
          (b) Me ya kawo wannan magana?
          (c) Wane suna ne mai wannan magana ya ce ya sani?


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

 

The question above was taken from the book Labarun Gayagiya 2 and the candidates were expected to identify the speaker and to whom in the folktale Gizo Da Kiran Suna, they should also mention the reason behind the statement as well as the name the speaker claimed he has not forgotten.
    
        a. Gizo ne ya yi wannan magana da wata mace mai Sa.
        b. Saboda an ɗaure shi a dalilin manta sunan matar.
        c. Zuzzuba-Gura-Tattaɓiya.

The performance of candidates on this question was not encouraging.

 

 

 

 

 

 
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.