Hausa WASSCE (SC), 2016

Question 2

(a)  Wasula iri nawa ne a Hausa ta fuskar tsayi?

 

(b)  Bayyana matsayin lebba a furucin /e/ da /u/

 

Observation

The question above is on phonology, candidates were required to identify the types of vowel we have in Hausa and explain the position of the lips in articulating /e/ and /u/ sounds as follows:

(a)   Akwai wasula iri biyu a Hausa ta fuskar tsayi.

  1. Gajerun wasula   - /a/,  /e/,  /i/,  /o/,  /u/
  2. Dogayen wasula  - /aa/, /ee/,  /ii/,  /oo/, /uu/

(b)    A lokacin furucin /e/, lebba suna bajewa ne, sannan kuma suna yi
da’ira yayin furucin /u/.

Few candidates attempted the question and their performance was fair.