Hausa WASSCE (SC), 2016

Question 3

Bayyana biyu daga wadannan, tare da misalai biyu-biyu na kowanne
a.   Bahande;
b.   Tsayau;
c.   Rufaffiyar gaba.

 

Observation

This is also a question on phonology and candidates were expected to explain any two of  the above with two examples each.

(a)   Bahanɗe shi ne baƙin da ake furtawa a lokacin da doron harshe ya haɗu da hanɗa.  Baƙaƙe da ake furtawa ta wannan yanayi sun haɗa da:  /k/, / ƙ/,   /g/, /w/.
(b)   Tsayau:  yanayin furuci ne inda ake dakatar da iskar fururci gaba ɗayanta   
kafin a sake ta fice gaba ɗaya.  Ana furta baƙaƙe kamar /b/, /t/, /d/, /k/, /g/, 
/ky/, kw/,  /gw/, gy/,
(c)   Rufaffiyar gaƃa:  ita ce wadda ta ƙunshi baƙi da gajeren wasali da kuma
wani baƙin daban, wato BWB.

  1. an
  2. nan
  3. can-can

 Candidates’ performance on this question was not encouraging.