Question 10
Kawo hanyoyin aikata zalunci guda goma kamar yadda suka fito a Waƙar Hana Zalunci.
Observation
The question is on the book Waƙoƙin Hausa(Written Poetry). Candidates were required to list ten ways of being unjust as enumerated in the poem. The following ways should be enumerated and considered relevant:
Hanyoyin aikata zalunci:
Aje abu ba a ma’aji (ma’ajiya) nai ba;
Cutar marasa ƙarfi;
Yin makirci;
Barin mai yin laifi ya aikata laifi;
Karɓar rashawa da cin hanci;
Ƙetare inda aka ce a tsaya;
Rashin yarda da faɗar Allah;
Rashin kafuwa kan inganci;
Rashin lura da abin da ka taho;
Rashin bambanta halas da haram;
Saɓa wa tafarkin adalci;
Ƙarfafa sassauƙan sha’ani domin a ci hanci;
Sauƙaƙe ƙaƙƙauran sha’ani domin a ci hanci.
Candidates’ performance on this question was fair.