Question 11
Bayyana halin waɗannan:
- Dada
- Malam Bala
Observation
This question was taken from the book “Abin Da Kamar Wuya ...”(Written Drama). Candidates were required to write on the characters of the actors listed in (a) and (b). The answers should read as follows:
(a) Dada:
Gabatarwa:
Bayani a kan Dada;
Bayani a kan littafi.
Gundarin jawabi:
Son girma;
Son ƙanƙame al’ada;
Ƙyamar karatun boko;
Kafa karan tsana ga Indo;
Kama karya;
Nuna iko;
Kwaɗayin abin duniya;
Rikicin tsufa;
Wasa da jikoki.
Kammalawa:
Yin taƙaitaccen bayani.
(b) Malam Bala:
Gabatarwa:
Bayani a kan Malam Bala;
Bayani a kan littafi.
Gundarin jawabi:
Girmama mahaifiyarsa;
Bin al’amura a sannu;
Fahimtar rayuwa;
Ɗaukar shawara;
Kula da haƙƙin iyali;
Ilimin addini;
Rashin kwaɗayin abin duniya;
Son karatun boko.
Kammalawa:
Yin taƙaitaccen bayani.
Candidates’ performance in this question was fair.