Question 3
(a) Me ake nufi da muhallin furuci?
(b) Kawo muhallin furuci guda huɗu tare da misalin baƙi biyu na kowanne.
Observation
The question is on phonology and candidates were required to explain place of articulation in (a), list four places of articulation with example of two consonants from each in (b). The following explanations and examples were expected to be presented:
(a) Muhallin furuci shi ne wurin da mafurci mai motsi yake haɗuwa da maras motsi su furta baƙi ko baƙaƙe.
(b) Leɓɓa:
[b]
[ɓ]
[m]
[ɸ]
Hanƙa:
[d] [r] [s]
[l] [s]
[n] [t]
Ganɗa:
[j]
[ɲ]
Hanɗa:
[k] [ƙ] [ŋ]
[g] [w]
Maƙwallato:
[ɂ] [h]
Candidates’ performance in this question was not encouraging.