Question 4
- Yi bayani a kan waɗannan:
- Aikatau so-karɓau
- Aikatau ƙi-karɓau
- Kawo misali uku na kowanne a cikin jumla.
Observation
The question is on grammar and candidates were required to explain transitive and intransitive verbs in (a) and give three examples of each in a sentence in (b). The following explanation and examples are required from the candidates:
(a) i. Aikatau so-karɓau shi ne nau’in aikatau wanda karɓau yake amsar
aikin da yake ɗauke da shi.
ii. Aikatau ƙi-karɓau shi ne nau’in aikatau wanda aikinsa ba ya faɗawa a kan karɓau kai tsaye. Maimakon haka, komawa yake yi
kan wanda ya yi aikin.
(b) i. Misalin aikatau so-karɓau:
Yaro ya yanke hannu.
Akuya ta cinye gari.
Audu ya kama kaza.
Ɗalibai sun fara karatu.
Malam ya rubuta wasiƙa.
ii. Misalin aikatau ƙi-karɓau:
Yaro ya gudu.
Akuya ta karye.
Audu ya zo.
Ɗalibai sun dawo.
Hula ta ɓace.
Many candidates attempted the question and their performance was good.