WRITTEN LITERATURE
RUBUTACCEN ADABI
Question 9
-
Ganin kitse ake yi wa rogo.
Kwatanta wannan zance da dangantakar Magaji da Alhaji Gabatari.
Observation
The question is on the book Turmin Danya (Written Prose). The candidates were required to compare the meaning of the given proverb with the relationship between Magaji and Alhaji Gabatari.
The response should be presented as follows:
Gabatarwa:
Bayanin ma’anar karin maganar;
Bayani a kan littafin;
Bayani a kan Magaji da Alhaji Gabatari.
Gundarin jawabi:
Jan ra’ayin Magaji;
Kwaɗayin Magaji;
Son jin daɗi;
Yaudarar Magaji;
Rashin zurfin tunanin Magaji;
Rashin yin shawara;
Rashin cika alƙawari.
Kammalawa:
Yin taƙaitaccen bayani a kan abin da aka tattauna;
Danganta bayanin da karin maganar;
Tabbatar da dacewar karin maganar da abin da ya faru ga Magaji.
Candidates’ performance in this question was fair.