Question 8
- Me wasan Na Ci Na Kasa Tashi yake nunawa?
- Bayyana yadda ake yin wasan.
Observation
The question is on the book Wasannin Tashe(Oral Drama). Candidates were required to explain on the teachings of the play in (a) and explain how the play is performed in (b). The following points should be captured:
(a) Gabatarwa:
Bayanin littafi a taƙaice;
Bayanin wasa a taƙaice.
Gundarin jawabi:
Illar haɗama da kwaɗayi;
Illar yawan ci ko zari;
A bi duniya a sannu domin ba matabbata ba ce;
Komai ya yi yawa ya ɓaci.
Kammalawa:
Yin bayani a taƙaice
(b) Yadda ake yin wasa:
Wasan yara maza ne;
Yara biyar ko shida suke yin sa;
Cunkusa tsumma a ciki;
Kwaikwayon mace mai ciki;
Kwanciya;
Birgima;
Ƙoƙarin tashi.
Waƙa:
Baba: Na ci na kasa tashi,
Yara: Baba zari ka yi.
Baba: Na ci na kasa tashi,
Yara: Baba zari ka yi.
Baba: Ai tuwon ne da daɗi,
Yara: Baba da sai ka daure.
Baba: Ai miyar ce da daɗi,
Yara: Baba da sai ka daure,
Baba: In bar miyar har da nama?
Yara: Yanzu ai ka bare su.
Baba: Sai da na tsame naman,
Yara: Ga shi ai ka jigata.
Baba: Na ci na kasa tashi,
Yara: Baba zari ka yi.
Kammalawa:
Yin taƙaitaccen bayani;
Maimaita waƙa;
Bayar da sadaka.
Few candidates attempted the question and their performance was fair.