Question 6
(a) Yi bayanin annashuwar damisa a cikin daji, a labarin Mene Na Neman Kashe Ni?
(b) Me labarin yake koyarwa?
Observation
The question above is on the book Mu Sha Dariya (Oral Prose) and candidates were required to write on the relaxation of damisa (tiger) in the jungle from the story in (a) and state the teachings of the story in (b). The response should be as follows:
(a) Gabatarwa:
Bayanin littafi;
Bayanin labarin a taƙaice.
Gundarin jawabi:
Yanayin fitowar damisa;
Haɗuwarta da biri;
Haɗuwarta da barewa;
Haɗuwarta da giwa;
Bayanin damisa.
Kammalawa:
Yin bayani taƙaitacce a kan abubuwan da aka gabatar.
(b) Labarin yana koyar da:
Illar wauta;
Dabarar zaman duniya;
Guje wa halaka;
Iya magana;
Ƙarfin hali;
Jiki magayi;
Ba a yi wa babba reni;
Gaba da gabanta;
Maganin rashin kunya.
The performance of candidates on this question was fair.