Hausa Nov/Dec 2015

Question 2

            Ta yin amfani da zane, bayyana matsayin harshe a furucin /e/ da /o/ da /u/ da /a/

    With the aid of a diagram explain the positioning of the tongue in articulating the above vowels

     

Observation

  

 Gaba       Tsakiya        baya/ƙurya
                  

 

The question above is on phonology and the candidates were expected to explain with the aid of a diagram the positioning of the tongue in articulating the sounds mentioned above.

      Gaba       Tsakiya        baya/ƙurya
 


   /e/.  A furucin wannan wasali, harshe yakan je gaban baki ya tsaya a tsakiya.
/o/.  A furucin wannan wasali, harshe yakan koma ƙurya ya tsaya a tsakiya.
/u/.  A furucin wannan wasali, harshe yakan koma ƙurya ya tsaya a saman baki.
/a/.  A furucin wannan wasali, harshe yana kasancewa a ƙasan baki ya doshi tsakiya.

Few candidates attempted the question and their performance was poor.