Hausa Nov/Dec 2015

Question 9

    Wannan shawara taki mai jiwuwa ce, amma me za mu ci don mu iya yin wannan sana’ar? Kin san da ruwan ciki a kan ja na rijiya;…

    (a) Wa ya yi wannan magana kuma da wa?
    (b) A ina aka yi maganar?
    (c) Wace shawara ce aka bayar?
    (d) Me ya faru bayan maganar?


Observation

Above is an excerpt taken from the book  Nagari Na Kowa.  Candidates were expected to identify the speaker and to whom, where the statement was made and the response given as well as the aftermath of the discussion.
Thus:

          (a)      Ɗanduna ne ya yi maganar kuma da matarsa Wakale.
(b)      A kan hanyarsu ta zuwa Zangon Gyara a lokacin da suka yi ƙaura.
(c)      Wakale ta ba shi shawara idan sun sami wurin zama a Zangon Gyara, shi ya
kama sana’ar yin itacen sayarwa, ita kuma ta riƙa sayar da ruwa.

  1.      Sun ci gaba da tafiya har suka isa Zangon Gyara, suka sauka a wata rumfar

     kasuwa. A nan suka zauna na wani ɗan lokaci.
Candidates’ performance on this question was poor. This could be attributed to
inadequate study of the text.