Hausa Nov/Dec 2015

Question 5

    1. Me ka fahimta da dafa-keya?
    2. Kera kalmomi biyu-biyu da wadannan:
    3. –awa;
    4. –ai;
    5. –una;
    6. –uka;
    7. –aye.

    (a)Define a suffix.

    (b)Create two words each from the above suffixes.

     

Observation

The question above is also on grammar and the candidates were required to define a suffix and create two words each from the given suffixes
Thus:

  1. Ɗafa-ƙeya ƙari ne da ake yi a ƙarshen saiwar kalma domin a samar da wata kalma mai ma’ana. Misali ana iya ƙara ɗafin ‘i’ a ƙarshen saiwar kalmar sara wadda ita ce sar a sami sari. Haka kuma ana iya ƙara ɗafin -aye a ƙarshen saiwar kalmar hannu a sami hannaye.

 

  1. (i)       -awa

Katsina          =       Katsinawa
Hausa           =       Hausawa
(ii)      -ai
Malam             =         Malamai
doki                 =         dawakai
(iii)     -una
allo                   =        alluna
daki                  =        dakuna
(iv)     -uka
tsauni              =         tsaunuka
kwano              =         kwanuka
(v)    hannu               =         hannaye
Buzu                 =         Buzaye 

Few candidates attempted the question and their performance was fair.